Hausa FilmsKannywoodLabaraiNISHADI

Gaskiyar Magana Akan Soyayyar Hamisu Breaker Da Rakiya Musa

Binciken mu ya tabbatar mana da cewa; tabbas Rakiya Musa tana son Hamisu Breaker kwarai da gaske, saidai shi Hamisu Breaker ne beyi na’am da ita ba, kamar yadda muka samu wannan rahoto daga wani na kusa da Hamisu Breaker wanda yace shi makocin Breaker ne kuma shi malamin Breaker ne Mai Suna ( Mua’az Sulaiman Sa’eed ).

A cikin bayan Mua’az din munji inda yake cewa Rakiya Musa tana zuwa gidan su Hamisu Breaker ta taya mahaifiyarsa hira da kuma aikace aikace na cikin gida, harma takan raka kwanwar Breaker idan an aiketa shago ko wani waje.

Don jin cikakken wannan bayani akan soyayyar Hamisu Breaker da Rakiya Musa kukalli wannan video dake kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button