Labarai

Cristiano Ronaldo ya Baiwa Duniya Mamaki Da Irin Taimakon Da Yayiwa Kasar Musulmi

Shahrar dan kwallon kafannan Wati Cristiano Ronaldo ya aika da jirgin sama dauke da, buhunan abinci, matashin kai, barguna, abinci jarirai, madara, kayayyakin kiwon lafiya. da dai sauransu don taimakawa wadanda abin iftila'i ya shafa a Kasar Syria da Turkiyya, in ji rahoton Daily Mail. Ronaldo ya kasance daya daga cikin manya manyan yan wasa na duniya sannan Kuma Shi ba musulmiba ne amma yana Nuna sha'awar musulman kwaran gaske. Sannan shine danwasan dayafi kowanne samun kudin shiga a yanzu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button