Labarai

Abun Mamaki Wata Tunkiya Ta Haifi Dan Mutum Ajihar Kano

Wani abun Mamaki da yagaru a safiyar yau ne aka tashi da wani abin al’ajabi a unguwar sabuwar Gandu cikin birnin kano. Inda aka samu wata Tunkiya ta haifi wani santalelan Rago mai suffar dan Adam sak. Faruwar wannan abu ya haifar da shiga rudani musamman ga mutanen unguwar, wasu da rade-radin ko wani mara tsoron Allah ne ya sadu da tunkiyar don nema duniya. Ikon Allah dai baya karewa sannan Kuma ya wuce Mamaki saidai kallo. Wannan kadan kenan daga cikin buwayar Shi to anan dai Sai muce Allah yasa mudace ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button