
Jama’a Barkan mu da wannan lokaci.
A yau mun zakulo muku wani faifan bidiyo Wanda a cikin Sa zakuga yanda ake Bayani akan sabuwar wakar Rarara Wanda yayi, mai taken “Abba Ko Gawuna A Kano”.
A cikin bidiyon zakuji yanda ake bayani yanda wakar take, da Kuma yanda ake saukewa, da kuma bayani akan abinda wakar ta kunsa.
Zaku iya kallon video.