
LABARINA SEASON 6 EPISODE 10 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A
Labarina Zango Na 6 Kashi Na 10
Mutuwar Haidar Ɗin Ummi 😢
Shirye-shiryen Auren Sumayya da Presidor
Wannan duk na cikin kaɗan daga cikin shirin Labarina zango na 6 kashi na 10 wadda zai zo muku a ranar Juma’a, 17 ga watan Fabrairun 2023 da misalin ƙarfe 8:30 na dare a channel ɗin mu na Saira Movies da ke kan manhajar YouTube wadda za ku iya shiga ta nan: https://youtube.com/@SairaMovies
* * *
Labarina Series What’sApp Group
Wannan group ɗin MAZA ne kawai wadda za su iya shiga ta nan: 👇
https://chat.whatsapp.com/HVBByHFJ9MCGKKh8Z59R0c
***
Haka kuma za ku iya kasancewa da mu a dandalin mu na Telegram ta hanyar wannan link ɗin: 👇🏽
https://t.me/+3Jyo5rHcayQzZDA0
– Labarina Series