Labarai
Trending
Labari Da Dumi-Dumin Sa:- Tsofaffin kudi sun zama tamkar takarda Tun Ranar 10 ga Watan February- CBN

Da Dumi-Dumi
Tsofaffin kudi sun zama tamkar takarda – CBN
Duk da umurnin kotu, gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya ce tsofaffin kudi sun daina aiki a kasar tun ranar 10 ga watan Fabrairu.
Jaridar DailyTrust ce ta ruwaito Emefiele na yin wannan karin haske a Talatar nan.
Shin ya kuka ji da wannan kwan-gaba-kwan-baya?