
Maganin da Yan’mata sukafi nema a wajena:- Malamar Tiktok mai sayarda maganin mata Zainab Alkhairi Ta bayyana.
Malamar #TikTok mai sayar da magungunan mata Zainab Alkhairi ta bayyana nau’in magungunan da ƴan mata suka fi nema a wajenta.
Zainab wadda aka fi sani da Zee Alkhairi ta yi martani ga masu tambayar ya aka yi masu sayar da maganin Mata su ke kasa zama a gidan miji.
Ga dai ƙarin bayanin da ta yi wa Freedom Radio.
Kudanna Wannan link domin Ganin Cikakken Bidiyon 👇👇👇👇👇