SIYASA
Trending

Allahu Akbar Kunji Magana ta adalci daga bakin Waliyin Allah:- Saurari Shedar Albani Zaria Akan Kwankwaso_Muna Rokon Allah yajikan Malam da Rahama.

Ta hanyar bayyanawa Abokan aikina daga yankin kudancin Ƙasar nan waye Kwankwaso bisa ingantattun hujjoji da na tuttura musu suka shaida, wallahi da yawan su yanzu batun Kwankwaso suke a matsayin alternative.

Haka nan na tsiri zuwa cin abinci a joints ɗin da ƴan cirani ke ziyarta, duk don na wayar musu da kai akan waye Kwankwaso. Kuma tabbas ina matuƙar gamsuwa da irin sakamakon da nake samu.

Domin Saurarar Cikakken bidiyon dannan wannan link dake kasa 👇👇👇👇👇👇👇

https://www.facebook.com/100061733252267/videos/854990709199236/?mibextid=Nif5oz

Suna matuƙar mamakin yadda media ta wareshi a cikin ƴan takarkaru duk da cewa babu wanda yake da achievements ɗin da ya kai nasa.

 

Ban taɓa samun wanda ya ce min ko ya zaɓe shi ba ci zai yi ba. Kai tsaye suke tabbatar min da za su zaɓe shi, su kuma sanya a zaɓe shi.

 

Wallahi shi kaɗai za ka tallata a cikin ƴan takarkarun nan ka ji ana jinjina masa. Sauran kuwa sai ka yi ta kwane-kwane kafin ka iya bayyana su kake goyon baya.

 

Cike da alfahari nake bayyana Kwankwaso a matsayin ɗan takarar da zan jefawa ƙuri’a wallahi.

 

~ Na Ƴar Talla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button