Labarai
Trending

Labari Da Dumi-Dumin Sa:-Batun gaskiya game da cigaba da karbar tsoffin kudi ko akashin haka.

Batun gaskiya game da cigaba da karbar tsoffin kudi ko akashin haka.

Idan baku manta ba babban Bankin Najeriya CBN ya kara wa’adin kwanaki Goma wanda a yau jumma’a wa’adin zai kare kuma har yanzu shugaban CBN bai sake cewa komai ba.

Dannan wannan link dake kasa domin jin bayani daga Shugaban Bankin Nigerian Emiefele πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ€£

https://fb.watch/iBIas4AVO0/

Kada ku manta kotu ta bawa babban Bankin CBN umurnin ya cigaba da karbar tsoffin kudi amma sai ministan shari’a Abubakar Malami ya daukaka kara yace kotu ba tada hurumin da zata bawa babban Bankin umurnin ya cigaba da karbar tsoffin kudi.

Har zuwa yanzu CBN tayi shiru bata ce komai ba, kuma gashi yau jumma’a karshen mako.

Nidai a nawa shawarin da zan bawa al-umma shine kowa yayi kokarin chanja kudin shi zuwa sabbi domin bamu san me zai faru ba idan har CBN suka ki bin umurnin kotu.

Amma dai har yanzu ana shan wahala a kasar nan musamman ma game da samun Cash din kudi, tsadar rayuwa, rashin tsaro da sauran su.

Allah ka bamu shugabannin da suke kaunarnu da zasu share mana hawayenmu.

✍️ Ashiru Zamfara

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button