Kannywood
Trending

Indai Adam A zango gaskiya ya fada Bashi da laifi akan mutuwar auren sa malam yayi bayani na ilimi

  • INDAI Adam A zango gaskiya ya fada akan mutuwar auren sa bashi da laifi malam yayi bayani na ilimi

 

Auren Adam A. Zango Da Matar Sa Yana Dab Da Mutuwa

A wannan bidiyon, Adamu Zango ya bayar da labarin abun da ya haɗa shi da matar sa Safiya har ya kore ta gidan su in da ta shafe watanni a can.

 

Da yadda ƴan uwanta su ke neman raba auren bisa kin cika ƙa’idar da ya gindayawa matar ta sa.

 

 

Za ku iya kallon cikakken bidiyon labarin daga bakin jarumin ta hanyar wannan link: 👉

*

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button