Idan matarka batayi rawa a tiktok ba matan malamai kakeso suyi_aminu j town ga Adam a zango
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Kalli cikakken video anan
Adam a Zango ya saki matarsa?
Rahotanni dake fitowa daga jihar kaduna sun bayyana kararara cewa fitaccen jarimin hausa film din nan wato Adam A Zango ya saki matarsa bayan watan yar hatsaniya data shiga tsakaninsa da matarsa mai suna soffy.
Ga masu bibiyar shafukan tsohuwar matar tasa, ansanta da tallata kayan sawa na mata, riguna da jakankuna a shafukanta na sada zumunta kamar Facebook da instagram.
Sai dai anwayi gari da rahoton dake nuni da cewa Adam zango ya saki matarsa bayan ta wallafa hotonta a shafinta na TikTok.
Zango dai yayi kaurin suna wajen sakin yan mata wanda wasunsu daga masanaatar yake auransu,
Cikin jaruman daya aura har da fatima wadda ta haifa masa Haidar, da maryam Nass wacce akafi sani da maryam Ab yola, itama dai tayi aurenta a kwanakin baya.
To sai dai Soffy ce wanda basu hadu ba a film har ta kaisu ga aure suka haifi diana.
Zango ya bayyana hujjojinsa na sakinta, ciki har da sakin hotonta datayi ร TikTok. Kazalika yace tana terere dashi a duniya da cewa baya bata abinci kuma baya kula da danginsa.
Kazalika zango yace ko sanaโar saye da sayarwa da aka ga tanayi shi ya bata jari, amma yanzu nema take tafi karfinsa.
Zango yace, idan anzabi sanaโar datake akan aurenta shikken, amma idan aka daidaita shima lafiya lau, acewarsa yajima yana hakuri da ita, duk da dai ita ma tanayi dashi.
Sai dai daga baya zango yace ba sakinta yayi ba cikin wani faifai daya wallafa a shafinsa na TikTok, inda yace akalla watanni kenan ta dauka bata gidansa, tana gidan iyayenta, kuma ya kafa hujja da cewa, babbar matsalarsa da matarsa shine waya, kullum waya, ga kuma rashin jituwa tsakaninta da danginsa da yayansa.
TAMBAYA ANAN SHINEโฆโฆโฆโฆ..
kuna ganin fitowar da zango yayi yana wallafa wadannan matsaloli zaisa a shawo kan sataka_sokatsin dake tsakaninsa da matarsa?
Kuna ganin matsalar da aka dau kusan wata iyayensa da nata basu shiga ciki ba, social media ce zata warware matsalar?
Zango dai yace yana ganin bazai kara aure ba a duniya.
ยฎ๏ธAbdussamad Ishaq