Labarai
Trending

Qalau Innalillahi🙆‍♂️ Kalli Yanda Qabari Keci Da Wuta Tun kafin Abinne Ta_Ya Allah mun Tuba Kasa muyi Kyakykyawan Karshe

Qalau Innalillahi🙆‍♂️ Kalli Yanda Qabari Keci Da Tun kafin Abinne Ta_Ya Allah mun Tuba Kasa muyi Kyakykyawan Karshe

Innalillahi wainna ilaihirrajuun

Ina Cikin Kalle-kalle a Tiktok naci karo da wannan Videon wanda yayi matukar bani tsoro hakan ce tasa nayi amfani da wannan damar domin Nunawa yan uwa irin tashin hankali dake cikin rayuwar Alqiyama idan Mutum baiyi Aikin Alheri ba kuma bai rayu kan tafarkin muslinci ba,

Ya Allah ka tabbatar damu cikin Muslinci kasa muyi Kyakykyawan karshe,

Wannan Shine Cikakken Bidiyon 👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button