Labarai

Tofah! Wani Magidanci Ya Bayyana Yadda Yafi Kowa ‘Kin Yar Shi TaFari

Wani magidanci ya Bayyana Rashin Kaunar da Yake wa Diyarsa mai Shekaru 21 ya Wani mahaifi ya yadu a soshiyal midiya bayan ya bayyana dalilin da yasa ya dauki karan tsana ya dorawa ‘diyarsa mai shekaru 21 Kamar yadda mahafin nata cike da alhini.

ya bayyana, ‘diyar tasa ta fari na da son kanta kuma da mummunar dabi’a, sannan ba ta mutunta shi A cikin bidiyon, ya kara da bayyana yadda yake matukar kaunar ‘diyarsa mai shekaru 19 kuma yake sonta fiye da ta farkon.

Wani mahaifi mai ‘ya’ya biyu ya yi fallasa cike da alhini kan yadda ya tsani ‘diyarsa ta fari mai shekaru 21.

Ya yi ikirari a bidiyon na shi cewa ‘diyar tasa ta fari ta na da son kanta, mummunar dabi’a, kullmn tana shiga masa hanci, kuma ba ta mutunta shi.

Bidiyon Magidanci Nakara Bayyana Rashin Kaunar da Yake wa Diyarsa mai Shekaru 21 mutukar gaske.

A cewarsa magidancin yana da ‘ya’ya biyu mata, amma ya fi son ‘yarsa mai shekaru 19 fiye da misali kan diyarsa mai shekaru 21.

Sirrin zuciya na shi ne ba na kaunar ‘yata ta fari Tana shiga hancina bata da hali mai kyau tana son kanta da yawa kuma tana musguna min a matsayina na mahaifinta.

Ina da ‘ya’ya biyu. Duk mata daya tanada shekara 19 ‘dayar kuma shekararta 21 amma nafi son kanwarta fiye da kima.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button