Murja Ibrahim Kunya Zamu Gudanar Mata Da Gwajin Kwakwalwa Domin Tabbatar Da Hankalinta Rundunar Yan Sandan Jihar Kano

Hukumar yan sanda a jihar kano sun bada umar nin a gudanar da bincike gwajin kwakwalwa na musamman kafin cigaba da gudanar da binciken da ake akan zargin da ake mata.
Murja Ibrahim kuya,da takasan ce daya daga cikin manyan yan tiktok tace tatuba kamar yadda aka gano a ranar lahadin da tagabata hukumar malamai ta jihar kano takai karar ta saboda wani shiri da tayi na shirya shagali a wata ohtal domin gudanar da bikin kara shekar.
Bayan kamata a wata otal Murja Ibrahim kunya tace tatuba ta daina zagin mutane
Rundunar yan sanda a jihar kano ta bada umarnin yiwa murja Ibrahim kunya gwajin kwakwalwa domin tabbatarwa ko hankalin ta daya.
Mamman Dauda kwamishinan yan sanda na jihar shine yabada umarnin hakan kamar yadda SP Abdullahi Haruna kiyawa ya bayyana a shafin sa na facebook.
Kiyawa yace sai anguadanar mata da gwajin kwakwalwa kafin agudanar da bincike.