Labarai

Daga Wasan Buya Barci Ya dauke shi A Kwantenar Daukan Kaya Akayi Tafiyar Mil 2,000 Da Shi A Teku Zuwa Wata Kasa

Wani karamin yaro dake wasa da abokanan shi inda suke wasan guje-guje da buya a wajan boye masu ne ya Shiga wata kwantenar daukan kaya domin boyema abokan nashi

Shigar sa cikin keda wuya anan ne fa barci ya dauke shi har na tsawan kwana shida

Inda anan ma’aikatan jirgin ruwan suka rufe kwantenar batare da sanin da akwai mutum acikiba har sukayi lodi suka kama hanya izuwa wata kasa, inda suka share tazarar mil 2,000 daga kasar yaron zawa kasa she ketare.

Ansamu nasarar ceto yaron da yadauki tsawon kwanaki shida a cikin kwantena ban kuma tabbabtar cewa ruwan jikinsa yakare jikin yaron ya nuna alamun shan wahala

Wannan yaro mai shekara 15 ya shiga cikin kwantenar ne domin ya boyewa abokanan wasan shi.

Anyi tafiyar da shine acikin rashin sani kamar yadda rahoto ya bayyana, an kuma garzaya da shi izuwa asibiti mafikusa domin bashi taimakon gaggawa.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button