Labarai
Trending

Martanin Murja Ibrahim Kunya bayan Yan Sanda Sun Bayar da belin ta || Allah Sarki😭😭😭

Martanin Murja Ibrahim Kunya bayan yan sanda sun bayar da belin ta.

“Rayuwa kenan Allah ka cika zuciyar mu da soyyayyar Annabi wai Abokin ka Wanda Duniya ta sanku tare su zasu hada maka wannan Kash daukaka bani na bawa kaina ba Allah ne duk Wanda ya Zalunci bawa wlh sai ya gani a kwaryar shansa.”

Ta shafe wasu awanni a shelkwatar yan sanda Kano tana amsa tambayoyi, inda Kuma anan ta bayyana nadamar ta kan irin Abubuwan cin Kai da take a dandalin sada zumunta.

Domin Kallon Cikakken Bidiyon dannan wannan link dake kasa 👇👇👇

https://vm.tiktok.com/ZMYNjn11u/

https://vm.tiktok.com/ZMYNjn11u/

dimokuradiyya.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button