Labarai
Trending

DA ƊUMI ƊUMIN SA: CBN ya kara wa’adin kwanaki 10, ƴan Najeriya su canja sabbin takardun kuɗi

DA ƊUMI ƊUMIN SA: CBN ya kara wa’adin kwanaki 10, ƴan Najeriya su canja sabbin takardun kuɗi

Ta tabbata cewa Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000.

Gwamnan babban banki ya saduda da kiraye-kirayen da mafi yawan al’umma suke yi.

Za a cigaba da kashe tsofaffin kudin har zuwa ranar 10 ga watan Fubrairun 2023.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button