Labarai
Trending
Tsohon Banza ne Bamayi || Kalli Cikakken Bidiyon Yanda Mutanen Katsina Kusa Jefi Buhari Tare da Korar Yan Sanda_Subahanallah

SUBHANALLAHI: An Jefi Shugaban Kasa A Mahaifar Sa
Rahoton dake shigo mana ya tabbatar da cewa wasu fusatattun matasa sun Jefi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jihar Katsina.
An jefi Shugaba Buhari ne da duwatsu har da farfasa gilashin motocin da suke cikin tawagar Shugaban.
Daga Ibrahim Isa Katsina
Dannan wannan link domin kallon Bidiyon 👇
https://www.facebook.com/muawuya/videos/746709209904446/?mibextid=Nif5oz