WASANNI

Al Nassr Cristiano Ronaldo Kwalliya Tabiya Kudin Sabulu

A gasar sauda arabia Al Nassr ta samu nasarar zura kwallo a inda suka buga wasa tsakanin ta da Ettifag 1-0 a ranar lahadin da tagabata aka gudanar da wasan.

Dan wasan mai shekara 37 ya koma gungiyar ta Al Nassr ne a watan 1 shekarar 2023 akan yarjejeniya 2025 inda zasu dinga biyan dan wasan kudi mafi tsoka aduk karshen shekara da darajar shi takai kimanin fam miliyan 177, aduk karshen shekara abunda zai karba kenan a kungiyar.

Ya kuma buga wasan ne tin daga farko harzuwa lokacin da aka tashi inda dan kasar Brazil, Talisca yaci kwallo daya a fafatawar.

Ayanzu haka dai Al Nassr tana ta daya a teburin tamaula ta Saudi arabia inda suka samu tazarar maki daya tsakanin ta da Al Hilal.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button