Labarai
Fitaccan Dan Kasuwanan Alh, Usman Bako Zuntu Allah Yayimai Rasuwa

Fitaccen ‘dan kasuwar garin Zaria, Alhaji Usman Bako Zuntu, ya kwanta dama yana da shekaru tamanin da hudu 84 a duniya ‘Dan kasuwan yakasan ce fitaccen ‘dan kwangila ne kuma ya kasance shaharraren dillalin kayayyakin masarufi a Zaria.
Alhaji Usman bako zuntu wanda ya kasance daya daga cikin manyan yan kasuwa sannan kuma dan kwangila, Allha ya karbi ranshi a ranar juma’a nan ne da asubahi sannan kuma yamutu yabar matan aure biyu da yara maza da mata su ashirin da shida 26 Allah ya jikan shi da rahama ameen.