Labarai

Yadda Wata Yarinya Makauniya Take Rangada Kitso

Ikon Allah ya wuce mamki said kallo an samu Bidiyon wata Yarinya Makauniya Tana Rangada Kitso da daura Gwagwaro wata makauniyar yarinya ‘yar Najeriya mai matukar fasaha a wani bidiyo ya nuns yadda take kitsa kan wata gwanin ban sha’awa Yarinyar wacce ake kira da Victori a halin yanzu dai daliba ce.

Bidiyon yana bayyana yadda aka ganta tana kitsa kan wata daliba abokiyar karatunta a makaranta Baya fasahar nan ta iya kitsa gashi, sannan Victoria na iya daura kallabi cikin kwarewa.
sannan kuma saga bisani dalibar ta bayyana burinta yadda take so takoyi kwalliya wannan yarinya dai ta kasance yar Nigeria hakika wannan bakaramar baiwa bace.

Lamarin ya dauki hankalin jama’a da dama sannan kuma mutane sun yabawa Victoria ganin yadda take gudanar da kitso akan kawarta, domin kuwa hakan gamai ganima ya’aka Kate.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button