Hausa Films
Trending

Tofa An fara Fasa kwai kan Kamal Aboki, Martani Ga Masu Kaishi Wuta, Muna Rokon Allah Ya Yafe Masa Yasa Aljannah Makoma.

Innalillahi Wainna Ilaihirrajuun Duniya kenan

Tun bayan Mutuwar jarumin barkwanci Kamal Aboki mutane suka fara furta albarkacin bakin su akan shi mamaci ciki harda wadanda ake musu kallon Malaman Addini,

Kamar Yanda zakuji cikin Wannan Bidiyon, Babu shakka Kamal Aboki Mutum ne kamar kowa. Yakan iya yin dai-dai ko akasin Haka,

Malam yakara da cewa shi yana tunanin Kamal Aboki Ana daf da tuba daga irin wannan Harka Allahbya amshi rayuwar sa saboda ganin wasu Bidiyon daya fara gabatar wa wadanda suke da alaka da addini,

Daga Karshe dai Malamin Yabada shawara zuwaga Yan’uwan kamal cewa suyi hakuri da duk abinda zasu samu akan tashar sa sure su goge dukkan abinda ke ciki wanda ake tunanin zai iya zanyo masa matsala Sannan sumaye gurbin su da karatun malamai na muslinci,

Muna fatan Allah yajikan sa ya yafe masa ya kyautata tamu bayan tasu Amiiin Amiiin Ya Allah.

Kudanna wannan link domin saurarar Cikakken bidiyon👇👇👇👇

https://youtu.be/smr3zGBAX2I

https://youtu.be/smr3zGBAX2I

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button