Labarai

Kalli Yadda Wani Kare Yaba Mutane Mamaki Akan Mashin

Wannan kare dakuke gani yana daga cikin karnuka wanda suka mutane mamaki aduniya mutane da dama sunyi al’ajabin ganin yadda aka goyo wannan kare kamar yadda kukegani.

Mai karan ya bayyanawa mutane yadda kullum inda zasuje tare suke tafiya, sannan kuma yana shirya shi ne tsaf bayan yagama shirya shi karan yakan hawa saman mashin din mai gidan nashi sutafi duk inda zasuje.

Kamar yadda kukegani Karan ansa mishi hular kwano tare da uban gidan shi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button