Kannywood

Idan Namutu Abinne Ni Akusa Da Kamal Inji Abokin Shi

Bayan mutuwar kamal aboki abubuwa da dama sunfaru wadanda suka bada tausiyi mutuwar kamal aboki dai abace wadda tafaru lokaci daya sannan kuma bazato batsammani, kamar yadda kukasani kowa da hanyarshi to shi tashi kamal aboki ta kasance hatsrin mota a hanyar shi tazuwa kano daga maiduguri jihar borno state dake Nigeria.

Mutuwar matashin tagirgiza shafukan sada zumunta kamar yadda a halin yanzu ko’ina zancen mutuwar tashi ake, shi dai kamal aboki mutane dayawa sun mai shaidar shi mutumin kirki ne dan baruwan shi da kowa.

Idan bakumanta ba Kamal aboki yana shirya fina finan shi ne da wasu mutane farar fata inda a cikin sune wani wanda ake kira da Walid yanuna alhinin rashin abokin nashi wato kamal aboki,abokin nashi walid yakara dacewa duk lokacin da yamutu abinne shi kusa da kabarin Kamal injishi kamar yadda ya wallafa a shafin sa na sada zumunta.

Haka shima dan yarbawa yafito ya jajanta akan abunda yafaru bayan mutuwar kamal aboki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button