WASANNI

Za’afafata Gasar Wasan Kwallon Kafa A Tsakanin Real Madrid Da Kuma Real Soceidad

Mahukunta a kasar ta La Liga sun bayyana ranar da za’agudanar da wasan mako na 19 a tsakanin Real Madrid da kuma Real sociedad.

An tsayar da ranar da real madrid zata karbi bakwancin real sociedad 29 janairu a santiago bernabeu.

Realadrid dai itace wadda ta kasance ta biyu da mataki talatin da takwas 38 a teburin La Liga inda kuma sannan kuma sunada tazarar maki uku a tsakanin ta da barcelona wadda a yanzu itace takasance mai jan ragama.

Inda ita kuma sociede takasance tana da maki talatin da biyar haka ita ma sunada tazarar maki uku tsakanin ta da Real Madrid

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button