Kannywood
Trending

Bayan Mutuwar Kamal Aboki || Innalillahi Wainna Ilaihirrajuun😭Jaruma Fauziyya Aliyu Na Bukatar Addua Allah Baki Lafiya Fauzu

­Bayan Mutuwar Kamal Aboki || Jaruma Fauziyya Aliyu Na Bukatar Addua Allah Baki Lafiya Fauzu

Hakika Babu Shakka Duk mai rai mamaci ne kuci gaba da Sanya Matattun mu da naku cikin Addu’ar fatan samun rahamar Allah Subhanahu Wa Ta’ala,

Hakika Dukkan Wanda kwanan sa suka kare maana ya amsa kiran Mahaliccin mu Allah tom babu shakka yafi kaunar Addu’ar mu akan komai,

Muna rokon Allah madaukakin sarki Yabaiwa marassa lafiya sauki da afuwa daga gareshi, madanda suka rigamu gidan gaskiya yajikan su da rahama, mukuma ya karemu da lafiya ya kyautata tamu bayan tasu Ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button