Kannywood
Trending

Allahu Akbar😭 Wata Magana Kenan Da Kamal Aboki Ya Fadawa Abokin Sa Cikin Wani Film Ana Daf Da Rasuwar Sa😭😭😭😭

Innalillahi Wainna Ilaihirrajuun

Babu Shakka Kowace rai zata dan-dana dacin mutuwa, bayan mutuwa babu abinda mutum zai risks sai ayyukan daya gabatar cikin rasuwar sa,

Cikin Wannan Bidiyon Akwai darasi me tarin Yawa tare da daukar izna akan wasu abubuwan musmman wajen neman ilimin addini,

Muna rokon Allah ya yafe masa kusa-kuren sa yayi masa afuwa akan laifukan sa tare da Sanyashi cikin maabota rahama da samun Aljannah,

Allah ya jikan mu Gaba daya Yasa muyi kyakykyawan karshe,

Domin Kallon Cikakken Bidiyon Dannan Wannan Bulun Rubutun Dake Kasa 👇👇👇

https://fb.watch/i7m5EMFGx4/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button