Kannywood

Yadda Hatsarin Mota Yafaru Dasu Kamal Aboki

Assalamu alaikum masu saurare barkanmu wannan safiya innalillahi wa’inna ilaihi raji’un dukka mairai zai zama gawa fitaccan dan wasan barkwancin nan wato kamal aboki Allah yayimasa cikawa sanadiyyar hatsarin mota a hanyar su tazuwa kano sun taso daga maidugiri jihar borno state.

Inda motar tasu taci karo da wata mota muna rokon Allah yajikan shi da rahama ameen.

Kamal aboki dai mutum ne mai shiru shiru mai sanyin hali ga iyama’amulla da mutane sannan bayada wasa wajan rukon addini ga son jama’a da wasa da dariya ya samu kyakyawan zato a wajan mutane maban banta sannan kuma al’umma sunyima sa fatan Allah yakarbi balwanci shi amin.

Wannan lamari da ya farune aranar litinin inda ayau talata aka gudanar da taron ta’aziyyar shi a unguwar hotoro, akfafan sada zumunta kuwa mutane ne suka futo suna nuna alhinin mutuwar tashi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button