Kannywood

Sha Hararran Dan Wasan Barkwanci Kamal Aboki Allah Ya Yimasa Rasuwa

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un Allah yayiwa dan wasan shirya fina finan hausa kuma rasuwa wato Kamal Aboki fitacce wajan wasan barkwanci jiya litinin kamar yadda rahoto yazoman.

Lamarin dai ya farune sakamakon hatsarin mota da yarutsa da su akan hanyar su daga borno zuwa garin kano,shi dai Kamal Aboki yana daya daga cikin wanda suka daukaka a harkar shirya fina finai a masana’antar ta kannywood.

Mutane da dama sun nuna alhinin mutuwar ta shi a kafafan sada zumunta sun kuma bayyana irin halayan sa cewa masu kyaune domin bshida girman kai gashi da son kula jama’a da dai sauran su.

In Allah ya so yayarda a safiyar yau za”agudanar da zana’izar shi da misalin karfe 8:00nasafe, to anan sai muea Allah ya jikansa da rahama sannan kuma intamu tazo Allah yasa muje asa’a amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button