Kannywood
Trending

Hadisi Me Ban Tsora || Masuyin Comedy Manzan Allah S.a.w Yace Bani Basu..Bayan Mutuwar Kamal Wani Malami Ya Karanto Hadisi me ban Tsoro

Innalillahi wainnailaihi rajuun

Allahu akbar yau akayi jana’izar Kamal Aboki wanda Allah yayi masa rasuwa jiya da daddare sakamakon hadarin mota daya rutsa dashi akan hanyarsa ta dawowa gida daga garin Maiduguri.

Sai dai bayan Mutuwar Kamal aboki An sami wani babban malamin Addini Wanda yayi dan tsokaci gameda Mutuwar tasa tare da kawo wani Hadisi Mai ban tsoro daga Annabi S.a.w kamar yanda zakuji cikin wannan bidiyo,

Babu shakka Akwai darasi matuka cikin bayanin wannan malami Tate da Jan kunne ga dukkan Yan’uwa masuyin irin wannan sana’ar cewa suji tsoran Allah su dakatar da wannan comedy da sukeyi sannan su tuba tun kafin lokaci ya kure musu, muna fatan Allah yajikan mu yayi manah rahama yasa aljannah tazama makoma garemu baki daya, kudannan Wannan Bulun Rubutun dake kasa domin Saurarar Cikakken jawabin Malamin.

Danna Wannan Link Don Ganin Cikakken Bidiyon 👇 👇👇

https://fb.watch/i67GpGsjrd/

­https://fb.watch/i67GpGsjrd

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button