Labarai

Wata Mahaukaciya Ta Haifi Santalelan Yaro

Wannan mata dai da takasan ce mai tabun hankali nakuda ta sameta a kofar shagon wata mata dake saida kaya hakika wannan babban lamari ya kasan ce abun al’ajabi da kuma bada mamaki kwaran gaske inda jama’a da dama suka kewayeta suna taya ta murna akan wannan abu da yabasu mamaki da kuma tausayi.

Daga cikin mutanan da suka zagayeta wata mata ta dauki yaron tagoya shi wasu kuma da dama sun dauko wayar hannun su suna record na bidiyo, sannan daga bisani jama’ar wurin sun harhada mata kudi domin tayata murna .

Ita kuma matar mai shagon faruwar hakan bai fusata taba domin kuwa cewa tayi wannan mata Allah ya turota tazo dan ta haihu a wurina ,kawo yanzu dai ba’a tabbatar inda abun ya faruba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button