Kannywood
Trending

Al’amarin Muneerat Abdulsalam Ta Kai Makura Wajen Lalacewa, Yanzu Kam kai Tsaye Take Sakin Bidiyo Na Batsa a Group Na WhatsApp Da Status dinta,

TA ZAMA AN NOBA

Al’amarin Muneerat Abdulsalam ya kai makura wajen lalacewa, kanzu kam kai tsaye take sakin bidiyo na batsa a group na WhatsApp da status dinta, sannan ta koma sana’ar kawalanci gadangadan, wato tana sana’ar hada zina tsakanin masu kudi da ‘yan mata
Wannan screenshot ne na daya daga cikin status din da tayi yau

Bayan haka tana sana’ar zubar da ciki, wato idan mace tana da ciki kuma tanaso a zubar da cikin, zatayi magana da Muneerat sai ta biya kudi zuwa Account na manager dinta, bayan an biya kudi sai ta hada yarinyar da likita su mata aikin zubar da cikin, suna da kayan aiki a wajensu kuma a gidan Muneerat ake kisan kai

Duk yarinyar da kuka san tana bibiyar wannan mata ku sanar da iyayenta ko ‘yan uwanta, yanzu Muneerat ta zama babbar dillaliyar kawalai kuma mai zubar da ciki

Muna kiraga hukumomin Gwamnati su dauki matakin da ya dace akan Muneerat, ina tare da duk abinda ake bukata na bayanan sirri da evidence a kanta wanda zasu taimaka wajen dakileta a hukumance

Allah Ya bada ikon daukar matakin da ya dace آمين يا رب العالمين

Ku Ziyarci Wannan Shafi Domin Ganin Yanda Lamarin Ya Kasance👇👇👇

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid02fyBnWGjDjrDJvG2oBRV1SJJTEWn1YkhwRQHnzSkEkZMTQGp5ZZSio4SytSmUApQ6l&id=100055016512868&mibextid=Nif5oz

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button