Labarai

A Kwanaki Darin(100) Farko Zan Bunkasa Tattalin Arziki Bola Tinubu

Dan takarar shugaban kasa wanda take a jam’iyyar APC Bola Ahamad Tinubu ya shaidawa yan Nigeria cewa su kwantar da hankalinsu kawai da zarar sun zabe shi.

Sannan kuma yakara da cewa zai maida hankali wajan ganin dukan wata matsala tasu tazo karshe, kama daga kan matsalar rayiwa da kuma matsalar man fetir duka zai kawar masu da ita indai kuka dan gwalamin.

Ya kuma kara da cewa kwanaki arba’in ne sukarage akaddamar da zaban shugaban kasa dana gwamnoni da yan majalissar kasa jiha dana dattijai.

A Abuja-dan takarar jam’iyyar APC Aswaju Bola Ahamad Tinubu a wata zantawa tamusamman ya yikira kan magancewa yan kasar ta Nigeria wahalar rayiwa da aka kagabamasu, da kuma matsalar tsaro da tsadar man fetir sannan da bunkasa tattalin arzikin kasar.

Bola Ahmad tunibu ya bayyana hakan ne a wani taro na bunkasa tattalin arziki, wanda wani zauran cigaban tattalin arzikin kasar ta Nigeria NESG ta gabatar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button