Labarai

Yan Sanda Sunkama Wani Matashi Dan Shekara (17) Yayiwa Yan Mata (10 )Cikin Shege

Rundunar yan sandan nigeria sunkama wani yaro dan kimanin shekaru shabakwai da ake zargin shi dawata mummunar ta’ada nayiwa wasu yan mata harsu goma cikin shege.

To shi dai wannan matashi mai suna Noble Uzuchi suna aikata wannan aiki ne da shida abokin shi mai suna Chigozie Ogbonna ankamasu ne tare da wasu mata guda biyu da Favour Bright yar shekar 30 da kuma Peace Alikoi mai shekara 40.

Inda mai magana dayawun rundunar yan sanda najihar rivers ta shaidawa mane malabarai cewa matasan suna cikin wata kungiya yan bata gari ne wanda sun budeta ne domin samar da kananan jarirai sun kuma yimata suna da ( Baby Factory) a jihar ta rivers.

Ya kuma kara da cewa mutanan suna gudanar da muguwar sanar tasu ne lungu da sako dake Bihar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button