Labarai

Kukalli Yadda Aka Kama Wani Soja Zai kashe Dan Karota

Assalamu alaikum masu saurare dafatan kuna cikin koshin lafiya,tofah yauma dai zakujimu dauke dawani rahoto daga nan garin Kano inda akasamu wani soja yana kokarin hallaka wani dan karota, sudai wadannan sojoji sun yiyunkurin kashe jami’in Karotan ne inda suka da bamasa wuka a jikin shi.

Al’ummar unguwar ne suka samu nasarar cafke guda daya daga cikin sojojin sauran abokanan nashi sun tsere a lokacin da abun yafaru, inda daya daga cikin su yaboye acikin wata makabarta dake unguwar, wannan lamari dai yafaru ne a yankin dan agundi dake jihar kano.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button