Labarai

Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Kama Wasu Yan Bindiga A Jihar Zamfara

A jiya alhamis ne mukasamu rahoton cewa jami’an tsaro sunsamu nsarar kame wasu yan bindiga a kangon gabas dake jihar ta zamfar, ankuma samu nasarar hallakasu ida jami’an tsaron suka karbe makaman dake hannun su.

Lamarin dai yafaru ne awata arangama da jami’an tsaron sukayi da yan bindigan,Jami”an sunkuma samu nasarar fatattaka gungun yan bindigan dake kangon gabas a jihar ta zamfara.

Jami’an tsaron sunnuna kwarewa ne tamusamman da kuma kwantan bauna Allah ya kuma basu nasara domin kuwa sun hallakar da yan bindigan sunkuma kwace makaman su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button