Labarai
Trending
Innalillahi Wainna IlaihirrajuunðŸ˜ðŸ˜ Gobara Tayi Sanadiyyar Mutuwar Miji da Mata da Dan SuðŸ˜ðŸ˜

Karin bayani… Ashe Alaramma ne!
Cikin daren jiya Alhamis ne gobara ta tashi a Low Cost Kofar Kuyambana dake Zaria inda muka ruwaito maku gobarar ta kashe….
Alarama Muhammad Sani Bomo limamin Gidan Barrister Mutaka Buhari Road da Matarshi Bilkisu da Yaransa biyu.
Muryoyi ta ruwaito za ayi Sallar jana’izar su a Garin Bomo Kofar Gidan Hakimi da sanyin safiyar yau…