Labarai

Wani Direban Motar Dangote Ya Kashe Abokin Aikin Shi

Masu saurare a yaune mukasamu wani labari mai ban tausayi inda wani matashi tsohon direba na motar dangote yanemi da abokin shi mai suna Ibrahim yarage mashi hanya zuwa gida wanda shima Ibrahim din ayanzu direbane na motar kamfanin dangote.

Allah sarki malam Ibrahim zuciyar shi daya yadauki wannan bawan Allah sukakam hanya saida suka shigo daji sai suka nemi kwace motar a hannun Ibrahim da hakan baiyiyuba suka fiddo adduna da shi da abokin shi suka fara saran shi yayi kokarin tsiratar dakan shi inda yashiga cikin daji aguje amma saida sukabi shi.

 

Allah dai yatona asirinsu lokacin da yaron direban yatsallake rijiya da baya shine ya bayyanawa jami’an tsaro duk abunda yafaru,wannan mai babban rigar da kuke gani shine wanda yakashe Ibrahim saboda wani dalilin da baikai yakawoba ,shidai wannan mai babbar rigar da yayi kisan anazargin cewa jinhaushin ya bartukin motar ne domin kuwa shima ada ya kasance direbane na motar ta dangote.

ayanzu haka dai ana neman wannan mai babbar riga da kuke gani wanda yayi yinkurin kwace motar abokin shi da lodin kayan, muna rokon Allah yatona masu asiri wada sukai wannan aika-aika ameen

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button