World
Trending

Wallahi Wannan Shine Karon Farko Dagana Sheikh Pantami Ya Fusata Akan Rashin Kunyar Da Akeyi Wajen Bikin Aure sa Sunan Wayewa,

Wallahi Wannan Shine Karon Farko Da Naga Sheikh Pantami Ya Fusata Akan Irin Rashin Kunyar Da Mata Ke Nunawa Musamma Wajen Bikin Aure Kamr Yanda Zakuji Cikin Wannan Bidiyon Dake Kasa,

Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Mumi Irin Yanda Zakaga Mutanen Mu A Yau Shun sha Ban-ban ta Iyayen mu na da,

Abin Kunya wajen shagalin aure yanzu harda iyaye ake zuwa idan ma akayi rashin saa mahaifin amarya Shine zai yanka Cake Innalillahi wainna ilaihirrajuun 😭 Ya Allah kasa Muwanya Lafiya ka shiryar damu tare da zuri’ar mu baki daya

Dannan Wannan Shudin Rubutun Dake Kasa Don Ganin Cikakken Bidiyon 👇👇👇

https://youtu.be/DtIrxbIo208

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button