
Hamisu Breaker – Mafarkina (Official Video) 2023
Bayan daukar tsawon lokaci, Mawaki Hamisu Breaker ya saki wani zazzafan video waka, wanda ake ganin zata iya zama tauraruwar waka a wannan shekara da muke ciki ta 2023.
Domin kallon wannan zazzafan wakar, ga video nan👇