Labarai

An Kama Wani Boka Yayiwa Wata Mata ciki

Assalamu alaikum masu saurare kar Kumanta kuna tare da taskar nasaba duniyar labarai kar kullum yauma dai munsake zomaku da wani labari mai ban al’ajab inda a kakama wani boka da laifin yiwa wata mata ciki.

Jami’an hisba ne sukai nasarar kama wannan boka da yayi wannan aika aika sannan kuma ya bayyana cewa wllh balaifin shi bane wai sharrin shedan ne,wannan yarinya dai bokan ya samu nasarar yimata cikin ne a lokacin da sukaja da ita da mahaifiyarta gidan nashi.

to annan sai muce mata masu shige shige sai akula dakyau asan wajan wanda za’aje neman magani Allah yasa mudace ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button