Labarai

Wani Ango Ya Rasu Ana Shirin Daura Auran Shi

Wannan matashi dai yarasu ne ana gab da daurasa aure da amaryar shi a jihar katsina

Angon dai ya rasa ranshi sakamakon wani hatsrn mota daya rutsa da su a hanyar su sun taso daga nassrwa zuwa jihar katsina adai dai marabar karamar hukumar danja dake jihar ta katsina.

Lamarin yafaru ne saura kwana 6 adaura airasa da shi da amaryar shi, ana cikin wannan shirye shirye me rabawa tazo taraba.

Inda a wata majiya daga abokan shi tana bayyayna cewa ayayin tasowar su a mota sunyi magana da shi ta hanyar sadarwa inda yakeyin addu’oi kafin tasowar su daga jihar nassarawa cewa suna kan hanya Allah yakawo su gida lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button