SIYASA
Trending

Tofa๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ || Kalli Cikakkun Bidiyon Abinda Yafaru A Airport, Wannan Shine Ainahin Abinda Yafaru.

Abba Kabir Yusuf(Abba Gida Gida), yayi wata magana da ta dada masa kima a wajena.

A gaba daya hirar ta awa daya, wannan jawabin ne yafi fito min da waye Abba. Ga abinda yace jiya a hirarsa da Nasir Zango, Ja’afar Ja’afar, Bulama Bukarti, da kuma Abba Hikima.

“A 2019, bayan an kwace min zaben da naci- abinda na fara yi shine nayi nafila na godewa Allah. Na kuma roke shi da yayi min zabi mafi alheri. Idan a 2023 na zama gwamna, zabin da Allah yayi min kenan. Idan ban zama ba, shima zabin Allah ne gareni. Allah baya son zalunci. Don haka ba zan lamunci zalunci ba. Zan yi kokarin tabbatar adalci.”- Abba Kabir

Dannan Wannan Shudin Rubutun Dake Kasa Domin Ganin Cikakken Bidiyon๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://fb.watch/hYQNOVMAw-/

Duk da dai Abba ba aya ya ja ba, amma tauhidinsa a aikace yayi daidai da ayar Al-Qur’an:

Waman yatawakkal alallah fahuwa hasbuh

ูˆูŽู…ูŽู†ู’ ูŠูŽุชูŽูˆูŽูƒูŽู‘ู„ู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ููŽู‡ููˆูŽ ุญูŽุณู’ุจูู‡ู

And if any one puts his trust in Allah, sufficient is (Allah) for him. (65:3)

Duk wanda ya mikawa Allah ragamarsa, in sha Allah ba zai tabe ba.

Allah ya cika maka burinka na alheri ABBAN KANAWA, ABBAN KWANKWASIYA.

Daga Shafin Ibrahim Musa

#abbbanaabba2023

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button