Labarai

An Yiwa Shugaba Buhari Ihun Bamayi A Jihar Adamawa

Shugaban nigeria muhammad buhari yafara ganin fusatrar yan nigeria akan shi ayayin da yaje yakin neman zabe da shi da dan takarar da yatsyar wato bola ahamad tunibu,wannan lamari dai ya faru ne a jihar adamawa inda matasa sukayi dan dazo sukafito kan titi suna ihu bamayi-bamayi.

matasan dai sunyi takona tsintsiya akan tituna wadda take nuna alamar jam’iyyar tasu ta APC wadda itce jam’iyya maici a yanzu.

Alamu dai suna nuna cewa yan nigeria basumanta da irin halin da su kashigaba a mulkin na (APC) jama’a me zaku’iya cewa akan wannan lamari da yafaru kar kumanta zaku iya bayyayna mana ra’ayoyinku a wannan shafi namu mai albarka me suna taskar nasaba mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button