Labarai
Allah ya yiwa Sarkin Yakin Ringim Alhaji Shehu Uba Ladan Rasuwa
Innalillahi wa’inna ilahiraji’un Allah yayiwa sarkin yakin ringim alhaji shehu uba ladan rasuwa a jiya da dare bayan wata gajeriyar rashin lafiya da yayi.
Wanda ya kasan ce babban mutum ya kuma rike manyan mukamai daban-daban a rayiwar shi a cikin mukaman da yarike sun hada da,ya rike shugaban saving and loan bank na ringim sannan kuma daga bisani ya rike shugaban bankin jihar jigawa baki daya.