Uncategorized

Matar Shugaban SSS Tabada Umarnin A Kama Abba Kabir Yusif (Gida-Gida) Da Kuma Hallaka Wani Hadimin Shi

Aisha Bichi matar shugaban hukumar tsaro nafarin kaya (sss) nakasa bakidaya yusif bichi tabada umarnin akama dan takarar gwamnan jahar kano ajam’iyar NNPP Abba kabir yusif (gida-gida) domin hana shi hawan jirgin max air daga kano zuwa abuja a daran ranar lahadi sakamakon tsaiko da tawagar shi takawo a filin saukar jiragen sama na malam aminu kano.

Kamar yadda rahotanni sukazo sun bayyanama itadai maigirma aisha bichi lamarin dai yabata mata raine, wannan dalilin ne yasa jami’anta suka fara dukan mutane acikin motoci babisa ka’idaba indatakai har zuwa gashi dan takarar gwamnan jihar ta kano yaje yasameta yakuma bayyana mata korafisa akan abunda jami’ai sukewa mutanan su.

Wata majiya tabayyana mana cewa lokacin da abban yake mata magana sai tafara fadain wasu maganganu marasa dadi inda har take cewa bazata tababari abba yazama gwamnan jihar kano ba kamar yadda majiyar tabayyana.

Lamarin dai yakara zafafawa ne a lokacin da taga wani hadimin abba mai suna garba kilo yana daukar bidiyo a wayarsa ta hannu nan take aish bichi tabada umarnin jami’ai da su hallaka shi babu abunda zaifaru.

Madam aisha tace bazata haujirgi daya da abba ba, a karshe dai har takai ga DPO na filin jirgin yazo yakarbi bayanai daga bangaran shi abba sannan yakoma daya bangaran yakoma wajan madam aisha, sai tafara cewa wannan DPO kasan koni wacece? kuma kai wane ne da har kake cewa inrubuta bayanai, hakanan DPO yabaro batare da yasamu bayanai a wannan ban garan ba.

Har kawo yanzu dai ba’asamu wanda sukace komai ba a dukan ban gare biyu.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button