Kannywood
Har Yanzu Banyi Nadama Akan Abinda Na Fada Ba, Sadiq Sani Sadiq Yayi Cikakken Bayani Akan Martanin Da Yayiwa Dr. Idris Abdulaziz Bauchi

Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.
Sadik ya ce, tarbiyya tun daga gida ake yinta saboda haka shi ba tarbiyya ya zo koyarwa ba kuɗi yazo nema.
Jarumin ya kuma jaddada maganar da ya yi a watan da ya gabata ta cewa, yana fatan ya mutu yana film, yana mai cewa, ko kaɗan bai yi nadamar faɗin hakan ba.
Meye ra’ayinku a kai?
Zaku Iya Kallon Cikakken Bidiyon Ta Hanyar Danna Wannan Shudin Rubutun Dake Kasa👇