LabaraiUncategorized

An Tsinci Wani Jinjiri Dauke Da Wata Wasika Ta Ban Mamaki

Assalamu alaikum masu saurare kar kumanta kuna tare da taskar nasaba duniyar labarai kukasan ce damu a kodayau she mugode.

A yaune al ummar unguwar kofar dan daka suka tashi da wani abun al’ajabi wanda basu kwana da shiba wannan abu dai ya dauki hankalin jama’a da dama inda wasu da yawa sukai ta tsokaci akan faruwar wannan al amari, mutanan uguwar dai sun tsinci wani jariri ne sabuwar haihuwa dauke da wata wasika a rubuce .

Wasikar dai da a kasamu a ckin tsumman da aka aje yaron tana dauke da abun al ‘ajabi da kuma ban tausayi, a cewar mahaifiyar yaron nan wannan yaron da kuke gani nasamu cikin shi ne sakamakon fyade da barayin daji sukamun sannan kuma suka kashe iyayena da yan uwana dukan su baki daya.

Ta kuma bayyana cewa wannan yaronna ta tana matukar son shi bawai bata son shi ba ne yasa ta aikata hakan kawai da tasan bakuwa bane zai iya daukar nauyinta da ita da yaron nata ba,wannan lamari dai yafaru ne a wannan safiya ta litinin haka nan kuma lamarin ya dauki hankalin jama’a da dama inda kowa da kowa yake tofa al barkacin bakin shi.

Ta kuma bayyana cewa batada halin da zata iya daukar nauyin kanta da dan da tahaifa hakika wannan abun dai abun ban takaici ne da kuma ban tausayi.

A halin yanzu dai an samu muta ne biyu da suka ce suna so abasu yaron domin su raine shi amma jama’ar gari suna bada shawarar fara kai lamarin wajan hukuma sannan kokuma ofshin magajin garin katsina tukunna kafin daukar wannan mataki to Allah dai shi kyauta ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button