Labarai
Qalu Innalillahi😭|| Da ɗumi-ɗumi: An hallaka wata mata mai ciki da ƙanwarta a Kano.

Da ɗumi-ɗumi: An hallaka wata mata mai ciki da ƙanwarta a Kano
8
Rahotonnin da Freedom Radio ke samu yanzu haka na cewa an samu gawar wata mata mai suna Rabi da ƙanwarta ƙarama da take riƙo a gidanta da ke unguwar Rijiyar Zaki Fadama a Kano.
Mijin matar mai suna Sagir Mai magani ne ya yi arba da gawarwarkin cikin jini a wannan daren lokacin da ya dawo gida.
- Danna Wannan Link Don Ganin Cikakken Bayanin 👇http://Da ɗumi-ɗumi: An hallaka wata mata mai ciki da ƙanwarta a Kano
Yanzu haka tuni ƴan sandan Rijiyar Zaki suka ɗauke gawarwakin mamatan domin ci gaba da bincike.
Sai ku tara a labaranmu na An Tashi Lafiya da ƙarfe 6 na safe domin jin ci gaban labarin.