Labarai
Khalifan Tijjaniyya Sayyadi Muhammad Sanusi !! Yabude Gidan TV Mallakin Mabiya Darika

Alhamdu lillahi masha Allah masusairare yauma muna dauke da wani rahoto mai martaba Muhammad sunusi !! mai murabus wanda ayanzu yakasance khalifan tijjaniyya bayan wafatin khalifa shekh isyaka rabi’u kadimul Qur’an shine yakarbi jagorancin darikar tijjaniyya na afrika bakidaya.
wannan gidan television mai suna Khalifa TV za’abude shine acikin makon nan maizuwa
wannan gidan television din dai yakasance Muhammad sunusi !! shine wanda yadauki nauyin gudanarwa karkashin jagorancin prof Ibrahim maqari.
Wannan gidan television wanda aka gabatar zaifara aiki ne a babban selite daga bisani a fadada shi zuwa sauran decorders.